3 Agusta 2019 - 06:12
Taro kan Shahadar Imam Jawad (AS) A Ingila

Bangaren kasa da kasa, ana gudanar da taron tunawa da zagayowar lokacin shahadar Imam Jawad (AS) a London.

(ABNA24.com) Bangaren kasa da kasa, ana gudanar da taron tunawa da zagayowar lokacin shahadar Imam Jawad (AS) a London.

A daren yau ne ake gudanar da taron tunawa da zagayowar lokacin shahadar Imam Jawad (AS) limami na 9 a birnin London an kasar Birtaniya.

Ana gudanar da irin wanann taro ne kamar yadda aka saba bayan sallolin magriba da ishai, da kuma Du’aul Komail.

A mako mai zuwa kuma a wannan rana 6 ga watan Zulhijjah za a gudanar da taron tunawa da zagayowar lokacin shahadar Imam Bagher (AS) a wannan cibiya.



/129